У нас вы можете посмотреть бесплатно Ramadan Tafseer Day 17 1425/2004: Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Surah 06: An'am Ayah: 01-12 Tambayoyi/Amsoshinsu: 1. Menene Hukuncin wasan Kacici-kacic da wasu kafafen yada labarai suke gabatarwa wanda ya ansa daidai abashi kyauta, menene alakan shi da caca? 2. Likita ne na dabbobi anna kawo mai Kare da Alade ya halatta ya musu Allura? 3. Gwamnati takan bayar da loan na ababen hawa kamar machine wanda za'a dinga cirewa cikin albashinka, amma ya ninka kudinsa inda zaka siya kudi hannu, menene hukuncin hakan? 4. Menene Hukuncin a dauki kudin gwamnati abiya ma mutane Hajji koh umrah ya Halasta koh bai Halatta ba? 5. Allah yace a Auri Matan Ahlul Kitab kuma yankan su halal ne, shin wannan na nuna su ba Kafirai bane? 6. Idan mutum ya tashi bada sheda dole ne ya fada gaskiya koda abun ya kama ya fada laifin mahaifin sa, idan ya kasance an samu rikici tsakanin Musulmi da Kirista ya zaiyi? 7. Yaya Hukuncin Alkawari da mutun zaiyi alokacin siyasa cewa azo tunda na baka kudi dole ka jefa mun kuri’a? 8. Dalibai ne a jami’a gashi suna cikin shekaru na sha’awa gasu suna chakude da mata, sunaso suyi aure iyayen su wai sai sun gama makaranta? Mene Mafita? 9. Wata baiwar Allah ne akama auren dole ita kuma batason shi, sai tayi lalata da wani saurayi sau 2, tana son kashe auren ta ta auri wancan saurayi? Menene hukuncin ta? KARATUN YA KUNSHI: 1. Hukuncin a biya wa wani yaje Umrah dan yayi Umrah? 2. Ku karbi kudin yan Siyasa, amma kar ku zabe su! 3. Mafita ga Daliban dake son Aure iyayen su sun hana su wai sai sun gama Makaranta 4. Babu auren dole a Musulunci 5. Yan Mata ku kula da wannan tarkon Samarin da suke amfani suna lalata Yan mata 6. Suratul An'am: Falalarta da abubuwan da take karantarwa 7. Bayani akan Sammai da Kassai: Bambancin tsakanin Sammai Bakwai da Kassai Bakwai 8. Ma'anar Alhamdu 9. Hikimar Al-Qur’ani 10. Halittar Annabi Adam: Kasan da aka halici dan Adam dashi 11. Hikimar Allah akan Dan Adam 12. Nau’oin jayayya da jayayyar kafirai ga Alqiyama 13. Sammai da kassai suna ma Allah tasbihi 14. Mummunan Fassaran yan bidi’a 15. Jarabawan da Allah yayi ma Al'umman Baya 16. Al'ummann baya sun fi na yau Cigaba! 17. Ba Mulkin da zai Dawwama: Mutuwar Fir’auna da Tazarcen Abacha 18. Hikimar Aiko Annabawa mutane ba Mala'iku ba! 19. Izgilancin da kafirai suka ma Annabawa (Dole sai Anyi wa mai Da'awah Izgili!) 20. Karshen lamarin masu karyata ayoyin Allah 21. Rahamar Allah tafi Azabar sa! Yammacin Asabar 17 ga watan Ramadan 1425 wanda yayi daidai da 30th October 2004 Daga Indimi Mosque Maiduguri { ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِی خَلَقَ ٱلسَّمَـٰوَ ٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَجَعَلَ ٱلظُّلُمَـٰتِ وَٱلنُّورَۖ ثُمَّ ٱلَّذِینَ كَفَرُوا۟ بِرَبِّهِمۡ یَعۡدِلُونَ (1) هُوَ ٱلَّذِی خَلَقَكُم مِّن طِینࣲ ثُمَّ قَضَىٰۤ أَجَلࣰاۖ وَأَجَلࣱ مُّسَمًّى عِندَهُۥۖ ثُمَّ أَنتُمۡ تَمۡتَرُونَ (2) وَهُوَ ٱللَّهُ فِی ٱلسَّمَـٰوَ ٰتِ وَفِی ٱلۡأَرۡضِ یَعۡلَمُ سِرَّكُمۡ وَجَهۡرَكُمۡ وَیَعۡلَمُ مَا تَكۡسِبُونَ (3) وَمَا تَأۡتِیهِم مِّنۡ ءَایَةࣲ مِّنۡ ءَایَـٰتِ رَبِّهِمۡ إِلَّا كَانُوا۟ عَنۡهَا مُعۡرِضِینَ (4) فَقَدۡ كَذَّبُوا۟ بِٱلۡحَقِّ لَمَّا جَاۤءَهُمۡ فَسَوۡفَ یَأۡتِیهِمۡ أَنۢبَـٰۤؤُا۟ مَا كَانُوا۟ بِهِۦ یَسۡتَهۡزِءُونَ (5) أَلَمۡ یَرَوۡا۟ كَمۡ أَهۡلَكۡنَا مِن قَبۡلِهِم مِّن قَرۡنࣲ مَّكَّنَّـٰهُمۡ فِی ٱلۡأَرۡضِ مَا لَمۡ نُمَكِّن لَّكُمۡ وَأَرۡسَلۡنَا ٱلسَّمَاۤءَ عَلَیۡهِم مِّدۡرَارࣰا وَجَعَلۡنَا ٱلۡأَنۡهَـٰرَ تَجۡرِی مِن تَحۡتِهِمۡ فَأَهۡلَكۡنَـٰهُم بِذُنُوبِهِمۡ وَأَنشَأۡنَا مِنۢ بَعۡدِهِمۡ قَرۡنًا ءَاخَرِینَ (6) وَلَوۡ نَزَّلۡنَا عَلَیۡكَ كِتَـٰبࣰا فِی قِرۡطَاسࣲ فَلَمَسُوهُ بِأَیۡدِیهِمۡ لَقَالَ ٱلَّذِینَ كَفَرُوۤا۟ إِنۡ هَـٰذَاۤ إِلَّا سِحۡرࣱ مُّبِینࣱ (7) وَقَالُوا۟ لَوۡلَاۤ أُنزِلَ عَلَیۡهِ مَلَكࣱۖ وَلَوۡ أَنزَلۡنَا مَلَكࣰا لَّقُضِیَ ٱلۡأَمۡرُ ثُمَّ لَا یُنظَرُونَ (8) وَلَوۡ جَعَلۡنَـٰهُ مَلَكࣰا لَّجَعَلۡنَـٰهُ رَجُلࣰا وَلَلَبَسۡنَا عَلَیۡهِم مَّا یَلۡبِسُونَ (9) وَلَقَدِ ٱسۡتُهۡزِئَ بِرُسُلࣲ مِّن قَبۡلِكَ فَحَاقَ بِٱلَّذِینَ سَخِرُوا۟ مِنۡهُم مَّا كَانُوا۟ بِهِۦ یَسۡتَهۡزِءُونَ (10) قُلۡ سِیرُوا۟ فِی ٱلۡأَرۡضِ ثُمَّ ٱنظُرُوا۟ كَیۡفَ كَانَ عَـٰقِبَةُ ٱلۡمُكَذِّبِینَ (11) [Surah Al-Anʿām: 1-12] 17 Ramadan Tafseer 1425/2004 00:00 Gabatarwa 01:00 Hukuncin wasan Kacici-kacic a kafafen yada labarai 01:50 Allurar Kare da Alade ga Likitan dabbobi 03:30 Hukuncin Loan din machine na gwamnati 03:55 Hukuncin biya ma mutane Hajji da kudin Gwamnati 09:05 Matan Ahlul Kitab da matsayin su a Musulunci 10:05 Bayar da sheda a lokacin rikicin Musulmi da Kirista 14:00 Hukuncin sayen kuri'un masu zabe 18:40 Mafita ga daliban jami'a dake son aure 20:40 Matsalar auren dole da kuskuren lalata 26:30 Suratul An'am: Falalarta da Karatun ta 31:50 Ma'anar Alhamdu da hikimar Al-Qur’ani 39:30 Halittar Annabi Adam da hikimar Allah akan dan Adam 48:30 Mummunan fassaran yan bidi’a 52:30 Jarabawan Al'umman Baya da cigaban su 56:13 Ba Mulkin da zai dawwama: Misalin Abacha da Fir'auna 1:02:00 Hikimar aiko Manzanni mutane ba mala'iku ba 1:05:00 Izgilancin da akeyi wa masu Da'awah 1:07:10 Rahamar Allah tafi Azabar sa