• ClipSaver
  • dtub.ru
ClipSaver
Русские видео
  • Смешные видео
  • Приколы
  • Обзоры
  • Новости
  • Тесты
  • Спорт
  • Любовь
  • Музыка
  • Разное
Сейчас в тренде
  • Фейгин лайф
  • Три кота
  • Самвел адамян
  • А4 ютуб
  • скачать бит
  • гитара с нуля
Иностранные видео
  • Funny Babies
  • Funny Sports
  • Funny Animals
  • Funny Pranks
  • Funny Magic
  • Funny Vines
  • Funny Virals
  • Funny K-Pop

Tambayoyin Auratayya: 01 скачать в хорошем качестве

Tambayoyin Auratayya: 01 3 года назад

скачать видео

скачать mp3

скачать mp4

поделиться

телефон с камерой

телефон с видео

бесплатно

загрузить,

Не удается загрузить Youtube-плеер. Проверьте блокировку Youtube в вашей сети.
Повторяем попытку...
Tambayoyin Auratayya: 01
  • Поделиться ВК
  • Поделиться в ОК
  •  
  •  


Скачать видео с ютуб по ссылке или смотреть без блокировок на сайте: Tambayoyin Auratayya: 01 в качестве 4k

У нас вы можете посмотреть бесплатно Tambayoyin Auratayya: 01 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:

  • Информация по загрузке:

Скачать mp3 с ютуба отдельным файлом. Бесплатный рингтон Tambayoyin Auratayya: 01 в формате MP3:


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru



Tambayoyin Auratayya: 01

Wannan Sabon Shiri ne da Babban Malaminmu @amdaurawa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah) Ya fara gabatarwa a Ranar 6-Rabi'ul Awwal wanda yayi dai-dai da 02/October/2022. Inda Malamin namu yake amsa tambayoyin da suka shafi auratayya kadai. Ga masu son aiko da nasu tambayoyin sai su tura su zuwa ga akwatun Sakonmu Kamar Haka auratayya101@gmail.com. Ga Tambayoyin Kamar Haka: 1.Assalamualaikum malam fatan mun tashi lfy, Allah ya sa hakan Ameen. Malam mijina ne yake da matsala, idan ya kusance ni ko yazo inda nake gaba daya sai yayi ta korafi nan na ciwo can naciwo ko Kuma cikin dare ya tashi yana ta ihu da firgici, malam a haka har ta kai ga abun inya tashi yayi ta fada yace shi bazai iya ba ya sakeni, a haka yanzu anyi saki uku, yanzu ya dawo wai yaje an mishi fatawa cewa ba a cikin hankalinsa yayi ba aure na nan. Malam wannan fatawa da aka bashi Tana da inganci ko Bata da asali ? 2. Aslm Allah ya qara wa malam lfy da nisan kwana malam shin yamastayin Wanda yayi Wasa da mace ana azume har azuminsa yakarye daga bayan azuminsa yakarye yasadu da matar malam Allah ya qara fasaha 3. Assalamu alaikum akaramakallah ni ina cikin damuwa sosai akwai wata yarinya da nake so zan aura mun dade muna soyayya to kuma lokaci guda sai na fara fuskantar wasu abubuwan daga gareta karshe ma dai yanzu ban kiranta bata kira na na kasa cireta a raina kullum tunata nakeyi shine nake so a banj shawara yaza,I na manta da ita a rayuwa ta.? 4.Assalamu alaikum akaramakallah ni ina cikin damuwa sosai akwai wata yarinya da nake so zan aura mun dade muna soyayya to kuma lokaci guda sai na fara fuskantar wasu abubuwan daga gareta karshe ma dai yanzu ban kiranta bata kira na na kasa cireta a raina kullum tunata nakeyi shine nake so a banj shawara yaza,I na manta da ita a rayuwa ta 4. Malam muna maka fatan alkhairy Allah ya kara lafiya da nisan kwana. Malam shekararmu uku kenan da aure amma mijina baya kula da wasu daga cikin hakkokina, yana bani ci da sha da sutura amma daga wannan to bani da maraba da roommate a wajensa. Ina mishi duk wani abu da nasan ze dawo da hankalinshi wurina amma ni kadai ke kidi na nake rawa ta. Nayi mashi magana ba sau daya ba ba biyu ba akan hakan yana sa inji yana fita a raina amma baya saurarana malam har sai da takai gaba daya naji bana sonshi kuma baya burgeni duk abunda yayi har nakan fada masa maganganu marasa dadi wani lokacin. Da ya fahimci haka yanzu malam sai yake kokarin gyarawa amma wlh ko kadan hakan baya burgeni kuma banajin shi a raina saboda hakan. Shin malam akwai laifi in na nemi ya sallameni? Saboda Ina gudun na cigaba da Saba mashi Ina Saba ma ubangiji na. Malam ku bani shawara. Nagode 5. Assalamu Alaikum Malam Barka da warhaka,Yaya kokari,Allah Ya azurtaku da Ikhlaasi, Allah Yasa Aljannah ce Makoma Ameen. Malam shin Ya halatta miji ya tilastawa Matarsa Qayyade haihuwa (kamar yace yara uku yakeso ta Haifa? sa’annan menene hukuncinsa na kaurace mata tsawon wata biyar a dalilin kin Amincewarta akan hakan.?

Comments
  • Tambayoyin Auratayya: 02 3 года назад
    Tambayoyin Auratayya: 02
    Опубликовано: 3 года назад
  • Саволу ҷавоб оиди Рамазон Трансляция закончилась 2 дня назад
    Саволу ҷавоб оиди Рамазон
    Опубликовано: Трансляция закончилась 2 дня назад
  • 🌑Tayi Zurfin Ciki Amman Gaskiya Ta Yi Halinta 6 дней назад
    🌑Tayi Zurfin Ciki Amman Gaskiya Ta Yi Halinta
    Опубликовано: 6 дней назад
  • Ramadan Tafsir | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa 15 часов назад
    Ramadan Tafsir | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
    Опубликовано: 15 часов назад
  • KALLI AMSA TAMBAYOYI AKAN MU'AMALAR AURE DAGA SHEIKH PROFESSOR UMAR SANI FAGGE 3 года назад
    KALLI AMSA TAMBAYOYI AKAN MU'AMALAR AURE DAGA SHEIKH PROFESSOR UMAR SANI FAGGE
    Опубликовано: 3 года назад
  • KADAN DAGA CIKIN MULKIN ANNABI YUSU 1 год назад
    KADAN DAGA CIKIN MULKIN ANNABI YUSU
    Опубликовано: 1 год назад
  • Tambayoyi da Amsa: 202 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Трансляция закончилась 2 года назад
    Tambayoyi da Amsa: 202 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
    Опубликовано: Трансляция закончилась 2 года назад
  • Asiri Ya Tonu Sosai! Hafsatu Ta Fallasa Yadda Abba Gida Gida Ya Yaudareta Kan Kujerar Makka 4 часа назад
    Asiri Ya Tonu Sosai! Hafsatu Ta Fallasa Yadda Abba Gida Gida Ya Yaudareta Kan Kujerar Makka
    Опубликовано: 4 часа назад
  • Tambayoyi daga mata game da aure daga Kabir Gombe 9 лет назад
    Tambayoyi daga mata game da aure daga Kabir Gombe
    Опубликовано: 9 лет назад
  • Tambayoyin Auratayya: 42 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa 2 года назад
    Tambayoyin Auratayya: 42 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
    Опубликовано: 2 года назад
  • КАҲФ СУРАСИ ҲАР ЖУМА ТИНГЛАНГ! СУРА КАҲФ سورة الكهف Эрталабки дуолар 6 часов назад
    КАҲФ СУРАСИ ҲАР ЖУМА ТИНГЛАНГ! СУРА КАҲФ سورة الكهف Эрталабки дуолар
    Опубликовано: 6 часов назад
  • Surah Yaseen سورة يس | Soothing & Calming Lofi Quran to Soothe the Soul & Ease the Heart by Alaa Aql 3 часа назад
    Surah Yaseen سورة يس | Soothing & Calming Lofi Quran to Soothe the Soul & Ease the Heart by Alaa Aql
    Опубликовано: 3 часа назад
  • Addini da Rayuwa | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa 2 дня назад
    Addini da Rayuwa | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
    Опубликовано: 2 дня назад
  • Сураи Каҳф❤️ ЖУМА ТОНГИНГИЗНИ БУ ЗИКРЛАРНИ АЙТИШ БИЛАН БОШЛАНГ ! СИЗГА ДОИМО ХУДО БАРАКА БЕРСИН 3 часа назад
    Сураи Каҳф❤️ ЖУМА ТОНГИНГИЗНИ БУ ЗИКРЛАРНИ АЙТИШ БИЛАН БОШЛАНГ ! СИЗГА ДОИМО ХУДО БАРАКА БЕРСИН
    Опубликовано: 3 часа назад
  • Tambayoyi da Amsa | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Трансляция закончилась 1 год назад
    Tambayoyi da Amsa | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
    Опубликовано: Трансляция закончилась 1 год назад
  • قرآن يوم الجمعة بصوت جميل جداً | الشيخ سعود الشريم | سورة الكهف surah al kahf 4 часа назад
    قرآن يوم الجمعة بصوت جميل جداً | الشيخ سعود الشريم | سورة الكهف surah al kahf
    Опубликовано: 4 часа назад
  • Дуа утро أذكار الصباح защитить вас вес день! Утренний дуа каждое утро! 1 год назад
    Дуа утро أذكار الصباح защитить вас вес день! Утренний дуа каждое утро!
    Опубликовано: 1 год назад
  • WASIYYOYIN KYAUTATA ZAMAN AURE 02 5 лет назад
    WASIYYOYIN KYAUTATA ZAMAN AURE 02
    Опубликовано: 5 лет назад
  • Fatawa Akan (Aure Da Saki)Sheikh Shariff Ibrahim Saleh) 13 лет назад
    Fatawa Akan (Aure Da Saki)Sheikh Shariff Ibrahim Saleh)
    Опубликовано: 13 лет назад
  • 🎧Сура ЯСИН 40 раз, سورة يس будут прощены ваши грехи и решены проблемы с помощью Аллаха!! Трансляция закончилась 2 часа назад
    🎧Сура ЯСИН 40 раз, سورة يس будут прощены ваши грехи и решены проблемы с помощью Аллаха!!
    Опубликовано: Трансляция закончилась 2 часа назад

Контактный email для правообладателей: u2beadvert@gmail.com © 2017 - 2026

Отказ от ответственности - Disclaimer Правообладателям - DMCA Условия использования сайта - TOS



Карта сайта 1 Карта сайта 2 Карта сайта 3 Карта сайта 4 Карта сайта 5