У нас вы можете посмотреть бесплатно Yadda ake rikicin (Layar Zana) или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A cikin wannan kashi na LAYAR ZANA, za ku ga yadda wani Bafilatani ya tafi wajen malamin tsibbu domin mallakar asirin "Layar Zana." Malamin ya shiga lissafi da kwadayin samun shanu, awakai, da bujimai, yana tunanin Bafilatanin ya cika da dukiya. Amma ashe sanda ce kawai a hannunsa! Abin dariya ya barke lokacin da aka zo biyan bukata, inda malamin ya gane cewa kudi kalilan ne a hannun Bafilatanin. Shin me ya faru lokacin da malamin ya gane ba abin da zai samu? Kalla domin ganin yadda aka kore shi tare da fadin cewa "Nan ba wajen wasan yara ba ne!"