У нас вы можете посмотреть бесплатно Niger🇳🇪😱Banbancinsa da Na Farko Ya Girgiza Duniya. 23/02/2026 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A wannan zango na biyu mun tattauna cikakken banbanci tsakanin Spinosaurus aegyptiacus wanda aka fara ganowa tun shekarar 1915 da kuma sabon nau’in da aka gano a ƙasar Niger mai suna Spinosaurus mirabilis. Mun bayyana yadda masana kimiyya suka gano bambance-bambance a tsarin ƙasusuwa da siffofin jikinsu, da kuma yadda wannan sabon gano zai ƙara ɗaukaka sunan Niger a duniya. Wannan bincike yana nuna cewa Sahara ta Niger tana ɗauke da tarihin halittu na miliyoyin shekaru, kuma hakan na iya buɗe ƙofofi ga yawon buɗe ido, binciken kimiyya, da kuma ƙarin damar ci gaban ƙasa. Ku kalli video har ƙarshe domin fahimtar cikakken bayani, sannan ku bar ra’ayinku a comment. Hashtags #Niger #Spinosaurus #Dinosaur #Sahara #Africa #Kimiyya #Tarihi #Labarai #SpinosaurusMirabilis #DinosaurDiscovery