У нас вы можете посмотреть бесплатно Boko Haram: Kisan Gillar Gadar Bama или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Lokacin da Muryar Amurka ta ziyarci garin Bama dake Jihar Maiduguri, mun zanta da wasu mazauna garin inda suka mana bayani kan yadda ‘yan kungiyar Boko Haram suka rika harbi tare da jefa mutane cikin ruwa daga kan Gadar Bama a lokacin suna rike da ikon garin. #bokoharam #najeriya #nigeria #abuumma #abumama #chibok #chibokgirls #abubakarshekau #shekau #ísis #islamicstate #sambisa #sambisaforest #kumshe #buhari #muhammadubuhari #cameroun #cameroon #kamaru #maiduguri Karin bayani akan voahausa.com Follow VOA Hausa on Facebook: / voahausa Follow VOA Hausa on Instagram: / voahausa Follow VOA Hausa on Twitter: / voahausa - - - - - Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.