У нас вы можете посмотреть бесплатно | Karatun Ashshifa Na 4 | 1443/ 2022 | или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
KARATUN LITTAFIN ASSHIFA GIDAN QADIRIYYAH KABARA* Zama na (04) Litinin 04/04/2022 Daga bakin Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Maulana (Dr) Muhammad Nasir Kabara (Mai Asshifa) tare da Mai ja masa baƙi Dr. Abubakar Ibrahim Chigari. Abinda karatun ya ƙunsa:- 1. Sunayen Shugaba ﷺ acikin Al-Qur'ani guda nawa ne? 2. Musulmin yau sun saɓa da wannan ayar: أشداء على الكفار رحماء بينهم 3. Abin kunya ga musulmai akan halayyar da suke yi idan Watan Ramadan yazo, na ɗaga farashin kayan masarufi, sabanin yadda kiristoci suke yi. 4. Me fadin Shugaba ﷺ, yake nufi na إرحموا من في الأرض يرحمكم من في السماء ؟ 5. yan wahhabiyyah basu fahimci hadisin da yake cewa (أمرت أن أقاتل الناس) da kuma ayar da take cewa (...قاتلوا المشركين حتى) domin da sun fahincesu da ba suyi abin da suke yanzu ba.! 6. Shin sunayen Shugaba ﷺ su ma توقيفي( سماعي) ne , ko ana iya yin إجتهاد acikin su.? Gidajen Rediyoyin da ake saka Karatun Asshifa 2022. 1. Radio Kano AM 6-7 pm 2. Radio Kano FM 6-7 pm 3. Radio Jigawa AM 6- 7 pm 4. Radio Jigawa FM Andaza 6-7 pm 5. Radio Dala FM 6-7 pm 6. Radio Dala FM (Shama'ilu) 9-10pm 7. Premier FM Kano 9-10 pm 8. Nagarta AM Kaduna 10-11 pm 9. Vision FM Katsina Litinin, Laraba, Alhamis, 5-6 pm Talata, Juma'a, Asabar, Lahadi, 9-10 pm https://www.facebook.com/SheikhSidiMu... Hanyoyin samun Karatun Asshifa Gidan Qadiriyyah Kabara 2022 Domin kallon Live a Facebook👇 Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara / sheikhsidimusalqasiyunikabara YouTube👇 Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara / Канал Telegram👇 Karatun Asshifa Sheikh Sidi Musal Qasiyuni. https://t.me/+qVZAVnr9VVcyMTI0 Twitter👇 Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara / qasiyuni_kabara. . Instagram👇 Sheikh Musal Qasiyuni Kabara / sheikh_musal_qasiyuni_kabara. . WhatsApp👇 Group 1 https://chat.whatsapp.com/H9hMjGv7jIR... Group 2 https://chat.whatsapp.com/H1rQ77tPbo0... Group 3 https://chat.whatsapp.com/KfcS53EqoZW... Group 4 https://chat.whatsapp.com/C8COjLmw5qY... Group 5 https://chat.whatsapp.com/LQDDzgRxnhr... Ko ayi magana ta cikin WhatsApp akan wannan Number 07034437145 Asshifa_2022. ©️Nasiriyyah Social Media Team #gidanqadiriyya #nasiriyyah #sheikhmusalqasiyuni