У нас вы можете посмотреть бесплатно #1. TryHackMe ~ Koyon Habbaka Kwarewar ka a Cyber Security или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
TryHackMe : https://www.tryhackme.com Yadda zakayi amfani da skills din ka na cyber security da ka samu a zahiri wajan warware mastaloli ta hanyar yi Capture The Flag(CTF). ------------------------------------------------------------ Support Me / ku kara min karfin gwiwa ta ⤵️⤵️⤵️ Assalamu Alaikum My gorgeous mutane na internet baki daya , Yan uwa barkan mu da war haka.🌍🌎🌏 Ga link din duk abinda mukai amfani dashi a cikin bidiyon ⤵️⤵️⤵️ Kuyi mana Subscribe: @CyberxploitHausa 🙏🏻🙏🏻🙏🏻 -------------------------------------------------------------- 🔻🔻🔻🔻 *GARGADI / DISCLAIMER: Duk abinda muke koyarwa, muna yinsa ne domin ilimi kawai. Bama goyon bayan kayi amfani da wannan ilimin domin cutar da wani (❌❌❌). Dan haka sai a kula. 💯💯💯 A yau 12 ga watan Feburairu 2023 ne muka saka wannan bidiyo akan yadda za ku fara aiki da abinda kuka koya na hakin a zahiri Wannan bidiyon zai nuna muku yadda ake amfani da skills dinka na cyber security wajan buga gyam domin warware matsala wato CTF (Capture The Flag). Sai ku daure ku biyo mu cikin bidiyon. Zaku iya neman mu a dayar channel din mu ta ----------------------------------------------------------------- Channel dinmu ta turanci ⏬⏬⏬ / @cyberxploit1401 domin koyan programming na computer da kuma ethical hacking. Ko kuma ku tun tube mu a Sauran social networks din mu ----------------------------------------------------------------- 🌏🌎🌍 Github: https://github.com/cyberxploit Facebook: / cyberxploit166 Twitter: https://twitter.com/cyberxploitHaus?s=09 Instagram: / cyberxploithausa Telegram: https://t.me/Cyberxploit_Hausa Hausa YouTube channel: / @cyberxploithausa English channel: / @cyberxploit1401 ----------------------------------------------------------------- Video Tags:⤵️⤵️⤵️ #tryhackme #thm #tryhackmehausa #HTB #Cloud #GoogleCloud #GoogleCloudShell #GoogleCloudPlatform #HausaKaliLinux #HackingDaHausa #KoyonHacking #KaliLinuxHausa2021 #SaukeKaliLinux #VirtualBox #KaliLinuxVirtualBox #virtualboxHausa #VirtualMachines #HackingDaHausaKaliLinux #OpenSource 🙏🙏 *Mungode da kallo *Thanks for watching *شكرا لكم *Trie bien