У нас вы можете посмотреть бесплатно SON ZUCIYAR TALAKAWA NE YA JEFAMU CIKIN MATSALA. - Dr Yusuf Aliyu Harande или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A wannan shirin na Mabudi, mun yi duba na musamman kan yadda ake gudanar da harkokin Azumi da bukukuwan Sallah a wasu kasashe daban-daban na duniya, domin fahimtar bambance-bambancen al’adu da yadda Musulmai ke gudanar da ibada a wurare mabambanta. Saboda haka ne muka gayyato malami kuma dan jarida, Dr. Yusuf Aliyu Harande, domin ya kasance tare da mu a wannan tattaunawa ta musamman, inda zai yi karin haske tare da bayyana yadda wadannan harkoki ke gudana a wasu kasashe, da kuma darussan da za mu iya koya daga hakan. #mabudi #arewa #north #hausa