У нас вы можете посмотреть бесплатно Ahmad Abukakar Gumi | Madubin Usman Kabara #45 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Na zauna da Sheikh (Dakta) Ahmad Abubakar Gumi, don jin tarihin rayuwarsa daga kuruciya har zuwa yanzu. Kama daga kan fara karatunsa na boko da har ya zama likita har zuwa shigarsa soja da dalilinsa na bari bayan ya kai makamın Kaftin (mai tauraro 3 a kafada) da kuma komawarsa Saiudiyya don yin karatun addini har dawowarsa Najeriya da maye gurbi mahaifinsa. Sai matsayarsa a kan 'yan fashin daji a Arewacin Najeriya. Karshe ma ya fada min yadda yake kallon sauran Malamai 'yan uwansa, daga ciki har da wadanda baya son wa'azinsu.