У нас вы можете посмотреть бесплатно Ramadan Tafseer (15) – 1447AH/2026AH Tafsirin Ramadan wanda Isa Ali Pantami или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Ramadan Tafseer (15) – 1447AH/2026AH Darasi na goma sha biyar na Tafsirin Ramadan wanda Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya) ya gabatar. 📍 Wuri: Annoor Masjeed A wannan zama, an tattauna ayoyin Al-Qur’ani tare da fitar da muhimman darussa kan tsoron Allah, gyaran zuciya, zaman aure, zamantakewa da cigaban al’umma. Tafsirin ya kunshi nasiha, ilmantarwa da kira zuwa aiki da Al-Qur’ani a rayuwar yau da kullum. Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya sa mu gama Ramadan cikin rahama da gafara. Ku danna Like, ku yi Share, sannan ku Subscribe domin samun sauran Tafsirin Ramadan 1447AH. Hashtags: #RamadanTafseer #Ramadan1447AH #Ramadan2026 #IsaAliPantami #Tafsir1447 #AnnoorMasjeed #Wuse2 #AbujaNigeria #QuranTafsir #IslamicReminder