У нас вы можете посмотреть бесплатно Za a Sake Samun Irin Gen. Murtala Ramat Mohammed? | Shahara Talk Show | EP 79 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV 🟢 A wannan shirin na Shahara Talk Show (Episode 79), Najib Mustapha Bawa Tsafe ya yi hira da Barr. Abubakar a ranar tunawa da rasuwar Murtala Ramat Mohammed (13/02). Barrister ya bayar da cikakken tarihin rayuwar Janar Murtala tun daga karɓar mulki, irin shugabancin da ya nuna, manyan gyare-gyaren da ya fara, da kuma ƙoƙarin da ya yi wajen haɗa kan ƙasashen Afirka, har zuwa ranar da aka kashe shi. A cikin tattaunawar, an tabo: Me ya sa shugabancin Murtala ya bambanta? Darussan shugabanci ga matasan Najeriya da Afirka Shin za a sake samun irin sa a Afirka? Abin da tarihin mulkinsa ya koya mana a yau 📌 Kalli shirin har ƙarshe domin jin cikakken bayani da darussan da za mu koya daga rayuwar Murtala. 👉 Kada ka manta: 👍 Like 💬 Comment ra’ayinka 🔔 Subscribe don sababbin shirye-shiryen Shahara Talk Show 🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time) 💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers! --- ❤️ *Join this channel to get access to perks:* / @tauraruwararewatv 📧 *Contact:* tauraruwararewatv@gmail.com #ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #ArewaTalkShow #HausaTalkShow #MurtalaRamatMohammed #TarihinNajeriya #ArewaYouTube #Afirka Join this channel to get access to perks: / @tauraruwararewatv