У нас вы можете посмотреть бесплатно FYADE KO ZINA, MAKRCIN YAHUDAWA. Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf guruntum или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
MAKIRCE MAKIRCEN KAFIRAI A KAN MUSULUNCI, BABU IRIN MAKIRCI DA QULLE QULLE DA KAFIRAI DA YAHUDAWA BASUYIBA DON SUKAI MUSULUNCI QASA AMMA ALLAH YAKI ALLAH BAIDABA SAI YACIKA ADDINISHI NA MUSULUNCI SAI YA BUWAYI DUNIYA KODA KAFIRAI SUNQI. FYADE KO ZINA MAKRCIN YAHUDAWA MAKRCIN YAHUDAWA WA ADDININ MUSULUNCI Tarihin yaushe akayi auren nana Aminatu (mahaifiyar manzon Allah) nana Aminatu tanada shekaranawa akiyi mata aure sannan tanada shekaranawa tabar duniya. Matsalar rabon gado yadda yahudawa da kafiran duniya sukeda qulli akan yadda Allah yayi bayanin rabon gado a cikin alqurani Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf guruntum yayi bayanin yadda fyade yakeda alaqa da zina, menene fyade, menene zina. Ya'alaqar zina da fyade. Yadda yahudawa suka qulla makrcin yadda zasu kashe annabi Muhammad SAW a lokacin da yashigo anguwarsu ganin yadda yashigo anguwarsu batare da mutane dayawaba sai sukegane ai sunsamu damar da zasu gama dashi batare da kowa yasaniba amma kash Allah bai basu nasaraba. Hikimar Allah wajen halittan maza da mata a kowacce halitta dayi, amma kafirai suke ganin nature ce tayi hakan Bayanin yadda Allah yayi halitta dabaqa bayan dabaqa (hali bayan hali ) rayuwar mutum tundaga digon maniyyi harzuwa girmanshi zuwa mutuwarshi. Hikimar halittan ruwa ga mutane, Shin meyasa Allah ya halicci ruwa wanda da shine dukkanin hallinan Allah masu rai bazasu rayuba sai dashi. Wannan wani bangarene na tafsirin AL-QUR'ANI ramadan 2024 A short clip from ramadan tafsir 2024 Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf guruntum Sheikh Ahmad Tijjani guruntum Sheikh Ahmad Gurumtum Sheikh guruntum Gurumtum Malam Ahmad Tijjani Yusuf guruntum Ahmad Tijjani Yusuf guruntum Tijjani guruntum Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf guruntum tafsir Sheikh Ahmad Tijjani guruntum tafsir ramadan Sheikh Ahmad Gurumtum ramadan tafsir Ramadan tafsir 2024 Short clip from ramadan tafsir 2024 Kadan daga tafsirin watan ramadana 2024 Karatuttukan malaman sunnah Karatuttukan malaman musulunci Karatuttukan malaman mu #abuubaidahh #fyade #zina #mazinata #hukuncinfyade #musulunci