У нас вы можете посмотреть бесплатно TARIHIN ALHAJI DR. MAMMAN SHATA KATSINA или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
An haifi shahararren mawakin Hausa Marigayi Mamman Shata a garin Musawa ta jihar Katsina a shekarar 1923. Duba wasu daga cikin bidiyoyinmu👇👇👇👇👇👇👇👇👇 • Gandoki Episode 7#hausanovels #livestream • Yanzu-yanzu YouTube Sun Saki Sabon Update ... A daya daga cikin tattaunawar da aka taba yi da Mamman Shata ya ce ya fara waka ne tun daga kiriniyar yara ta rera waka kuma daga baya ta zamar masa sana'a. Masana da yawa sunyi nazari da bincike a akan wakokin Shata amma har yanzu ba'a san takamaiman adadin wakokin da ya rera ba saboda dumbin yawansu. Bincike ya tabbatar da cewar mahaifiyar Shata, Lariya, bafulatanar jihar Borno ce da aka haifa a garin Tofa dake jihar Kano inda iyayenta suka yi hijira bayan jihadin Usman Danfodio. Larai ta auri mahaifin Shata, Ibrahim Yaro, wanda shi ma bafulani, ne a garin Tofa bayan mutuwar aurenta na farko. Bayan aurensu sun yi kaura ya zuwa wani jeji a jihar Katsina dake daf da garin Musa, inda daga bisani ya koma Musawa. Tarihi ya tabbatar da cewar dangin Shata ne suka kafa garin da yanzu jama'a suka fi sani da Musawa. Read more: https://hausa.legit.ng/1142345-tarihi... shata songskatsina cityarewa katsina kano kaduna sokoto zamfara gusau zariya zazzau abujadr. alhaji mamman shata katsinaarewa hausawa