У нас вы можете посмотреть бесплатно SUJADAN LAHADI SASHIN HAUSA 3OTH MARCH 2025 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
MARABA DA ZUWA NEW DAWN BAPTIST CHURCH TA SASHIN HAUSA, MASUJADAN BADA SHAIDU WAHAYIN MU: Tana neman bayyana Yesu, Tad da mutane, da Gina Al'umma. MANUFARMU: Manufarmu ita ce kafa Ubangiji Yesu Kiristi, Daukaka shi ta wurin Sujada mai cike da Ruhu, Ba mutanensa tanadi ta hanyar rayuwa ta gaskiya mai canza Al’amura, Da yin Bishara ta hanyar salon rayuwa mai tushe na Littafi Mai-Tsarki da ke tushen kalmar Allah. KIMARMU CIKAKKE CE: Muna kulawa da juna da kuma, muna darajanta kowa wane mutum. Muna rayuwarmu cikin hidima ga Kristi da kuma muna jin daɗin bauta masa matuka, domin duka a ƙarƙashin cikakken ikon Kalmar Allah. MUNA GAYYATARKU DA KU YI SUJADA HADA HANNU DA MU LAHADI: Sashin Turanci: 8 na safe Makarantar Lahadi: 10 na safe Sashen Hausa: 11 na safe LARABA: Sashen Hausa Sujadar Tsakiyar mako: 5:00 na yamma Sashen Turancii Tsakiyar mako: 6.30 na yamma SHAFUKA NA SADA ZUMUNTA ndbc Hausa / @ndbcvihausa tiktok tiktok.com/@ndbcvi.hausa Facebook facebook.com/ndbcvi.hausa Instagram instagram.com/ndbcvihausa