У нас вы можете посмотреть бесплатно Yaran Shago: Yadda Za Ka Dogara da Kanka! | Ka Farka Ka Fita Daga Dogon Bacci или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Yaran shago! Lokaci ya yi da za ku farka ku fara dogaro da kanku. Wannan bidiyon yana koya muku dabaru da shawarwari masu amfani da za su taimaka muku ku zama masu cin gashin kansu, ku daina jiran taimako daga kowa. A cikin wannan video, zaku koyi: ✅ Yadda ake fara sana'a da ƙaramin abu ✅ Muhimmancin ilimin kasuwanci da ƙwazo ✅ Yadda zaka canza tunani daga “mai aiki” zuwa “mai mallaka” ✅ Shawarwari daga rayuwar gaske da suka canza rayuwar matasa Kar ka bari wannan damar ta wuce ka! Danna subscribe, like, da share domin sauran yaran su amfana. YaranShago #DogaroDaKai #MatasaNaNigeria #Kasuwanci #SanaarYara #Motivation #SelfReliance #BusinessTips #RayuwaMaiMaana #YouthEmpowerment