У нас вы можете посмотреть бесплатно Hukuncin Kera Zoben Tsafi | Tambayoyi da Amsa или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tambayoyi 1. Hukuncin kera zoben tsafi. 2. Mahaifiyata ta bani wani turare da nake zargin na sihiri ne, na shafawa da na turarawa, shin idan naki yin amfani dashi na saba mata. 3. Hukuncin sakawa yara Guru ko Laya. 4. Malam ina kula da dukiyar marayu, shin idan na dan dauki wani abu daga ciki nayi laifi.? 5. Malam mahaifiyata tana koyamin sallah tun ina karami, amma nakiyi har ta rasu, sai yanzu na fara ina dan shekara 25, shin zan rama sallolin baya da banyi ba.? 6. Shin mace mai jinin al'ada za ta iya karanta Alkur'ani a waya. 7. Shin dole sai karfe 2 akeyin sallar azahar ko kuma lokacin na iya canjawa.?