У нас вы можете посмотреть бесплатно Tinubu ya sauke hafsoshin tsaro! Dalilin gaggawar ya bayyana или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
MGR BROADCAS ta rawaito cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauke duk manyan hafsoshin tsaro na ƙasar tare da nada sababbi cikin gaggawa. Amma tambayar ita ce — me ya sa wannan sauyi ya zo haka cikin sauri? Mun tuntubi masanin harkokin tsaro, Dr. Yahuza Getso, wanda ya fayyace dalilai da kuma dangantakar lamarin da matsalolin tsaro da ƙasar ke fuskanta. Ku saurari cikakken rahoton da fashin bakin MGR BROADCAS a nan 👇 📲 Ku ci gaba da bibiyar MGR BROADCAS don ƙarin labarai da fashin baki masu zafi! #MGRBROADCAS #Tinubu #Security #Nigeria #DrYahuzaGetso #maigatari #jigawa