У нас вы можете посмотреть бесплатно YA YESU GANI NA ZO или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
YA YESU GANI NA ZO DA DUK KOWACE KASAWATA DOMIN NEMAN GAFARATA WURIN ALHERIN KA BAYANA IKONKA YAU DON KA BOYE DUK MUGUNTATA SAI KA CIKA NI DA DUKAN RAYUWAN KA.. CHORUS: SAUKO DA RUHUNKA YAU YA YESU UBANGIJI NA BUDE MANI ZUCHIYA TA KA NUNA MANI NUFINKA DON INYI NASARA,DA SHAITAN DA DUK JARABOBIN DUNIYA CIKIN SUNAN ALLAH UBA MADAUKAKI.. 2.KARFINA IYAWATA HAR MA DUKA DA ADALCINA DUK SUN KASACIKATA BUKATAN SHARIAN KA CIKIN ALHERINKA NE, AKWAI CIKAKKIYAR GAFARA CIKIN TA KWA AKE IYA BIN NUFINKA 3.CIKIN MULKIN SAMA CAN YABON NASARANKA A KEYI, WANNAN NASARA ITACE NASARATA A YAU YABON KA ZANRIKA YI CIKIN TUNANI FURCI DA AI KATA NUFIN KA DAGA YAU HAR ABADA 4. KOMIN TALAUCIN KA YAU GOBE DARIYA NE ZAKAYI DOMIN YESU ZAI BIYA DUK BUKATUN KA A YAU MAMANA KAR KI DAMU BABANA KAI MA KAR KA DAMU YESU ZAYA SHARE MANA HAWAYE MU