У нас вы можете посмотреть бесплатно Ali Ndume ya caccaki Tinubu kan nuna ƙabilanci или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A cikin wannan bidiyon, mun kawo muku cikakken bayani kan yadda Sanata Ali Ndume ya fito fili ya caccaki Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda yake nuna wariyar ƙabila a nade-naden mukamai a gwamnati.* Ndume ya bayyana cewa akwai rashin adalci wajen yadda ake bai wa wasu yankuna fifiko fiye da wasu, yana mai cewa hakan na iya kawo rashin haɗin kai a ƙasa. Za ku ji cikakken jawabin Ali Ndume da kuma martanin da ya biyo baya. Kada ku manta ku yi *Subscribe* don samun sabbin bidiyo akai-akai kan siyasa, tarihi da lamurran yau da kullum. #AliNdume #Tinubu #Siyasa #MadubiTV #NigeriaPolitics