У нас вы можете посмотреть бесплатно Dalilina na Rashin Kafirta Wanda Bama Akida Daya. | Waye Malam Daurawa или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tambayoyi Menene Akidar Malam. Ya Mu'amalar Malam Take ga Wanda Suka Sabawa Juna Akan Akida. Meyasa Malam Bai Fiya yin raddi ga masu wa'azin da suka saba masa. Dalilina na Rashin Kafirta wasu mutane.? A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya. Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa, karatunsa, tsarin aikin da'awarsa da koyarwarsa, aikinsa na hukumar Hisbah, da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'umma na yau da kullum. Ku kasance da wannan shafi namu domin samun cikakken shirin. @rumfarafrica