У нас вы можете посмотреть бесплатно GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 25 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Gidan mulki labari ne mai ban sha’awa da yake kunshe a wani waje, wanda ya shahara a wajen miyagun mutane. Wanda yake a wani wajen mai ban sha’awa da ban mamaki a cikin yankin Bihar, yankin Phulan Thakur da dangin sa, inda harsashi ke Magana fiye da kalmomi. Inda ake samun kudi da mulki ta hanyar zubda jinni! Wannan labari ne akan kwadayi neman mulki da matsayi a cikin al’umma. Lamarin ya fara ne shekaru arba’in da suka shude lokacin da ya’yan Ammaji guda biyu, Phulan da Bhushan Thakur suka mamaye garin acikin kankanin lokaci. Sun fara ne daga kananan fashi, Phulan ya karbe ragamar Begusarai kamar sarki yayin da dan uwansa Bhushan ya tsaya a gefen sa tare da amintaccen mai taimaka musu Manjitha. Yayin da komai yake tafiya daidai, dan gidan Bhushan Lakhan ya yanke shawarar auren wata yarinya da ke soyayya da dan Phulam Priyom. Abubuwa sun sauya daga muni I zuwa mafi muni bayan zuwan wata yar rawa mai ban sha’awa Bindiya a Begusarai, wacce take da wata manufa ta kanta. Manufar Bindiya shine ta dauki fansar mutuwar babanta, wanda ya kasance yana mulkar Begusarai kafin Phulan ya kasha shi ya mamaye birnin. Bindiya ta buga wasan ta daidai sannan ta saka kafarta cikin dangin Thakur. Ta hanyar kulla-kulla, juye juye da makirci, Bindiya tayi nasarar haifar da Baraka acikin ahalin Thakur ta samu mulki. #gidanmulki #algaitatv.