У нас вы можете посмотреть бесплатно Dalilin Shigar Da Buhari Siyasa | Buba Galadima или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
JAN HANLAKI: Mun dauki wannan tattaunawar ce da Injiniya Buba Galadima a Shirin nan na Mabudi a ranar 8 ga watan Yulin Shekarar 2025, mako daya kafin rasuwar tsohon Shugaban Najeriya, Marigayi Muhammadu Buhari. Mun tattauna ne game da canjin sheka a siyasar Najeriya akan shin dabara ce ko raina wayon 'yan Najeriya? Inda shi kansa gwanin canza sheka ne. Ya mana bayani tare da ma bamu labarin yadda aka yi har suka shawo kan Marigayi tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shiga siyasa. Ku bimu ta hanyar Danna SUBSCRIBE a tashar nan tare da matsa KARARRAWAR da zata sanar da ku da zarar sabon shirin ya sauka akan youtube. Sannan a bi sauran shafukanmu a FACEBOOK, INSTAGRAM, TIKTOK, THREADS da X. #mabudi #mabudishow #usmankabara