У нас вы можете посмотреть бесплатно TARIHIN KAFUWAR IZALA, Daga Bakin Wanda Ya Kafa Ta (Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya) или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Lalle mu sani cewa tarihi shi ne asali. Ta hanyar tarihi ne kawai al'umma za su san daga ina su ke, kuma a ina suka kwana, sa'annan ina suka nufa. Ka tsaya kai da 'ya'yanka da iyalanka ku kara sauraron wannan tarihi mai cike da abin al'ajabi. Ya kamata a karantar da yara matasa da yara kanana dalilin kafa kungiyar Izala. To ga nan dalilin daga bakin da ya fi dacewa ya bada labarin. Domin a halin yanzu akwai yara matasan da su ke ganinma mene ne dalilin kafa Izala ne?!. Me ya sa za a ce ba za a bi su wane da wane masu aqidah iri kaza sallah ba?!. Wasu yaran suna ganin kamar dan a raba kan al'umma kawai aka kafa kungiyar Izala. Amman Insha Allah idan aka saurari asali da dalilin da ya sa aka kafa kungiyar Izala zai karawa matasa da yara nutsuwa sosai kuma zai sa suma su zage damtse wajen ganin an cigaba da gabatar da gwagwarmayar daga addinin musulunci da tsarkaje shi daga shirbicin "yan duniya tare da su. Allah ya jikan Sheikh Ismail Idris bin Zakariyya. Amin.