У нас вы можете посмотреть бесплатно 'Halin da na shiga tun bayan rasuwar Ahmad S Nuhu' или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tsohuwar matar fitaccen tauraron Kannywood, Ahmad S. Nuhu, ta bayyana mawuyacin halin da ta fada a ciki bayan rasuwarsa. Hafsat Shehu ta bayyana haka ne a wata hira da BBC Hausa a yayin da tauraron yake cika shekara 15 da rasuwa. Tauraron ya rasu ne ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2007 sakamakon hatsarin mota a garin Azare na jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya. Ta ce ta fada cikin matukar bakin ciki yadda "idan na ga wasu mutane suna dariya nakan tambayi mahaifiyata cewa yaushe zan yi dariya'? A cewarta Ahmad Nuhu mutum ne da yake ganin mutunci da darajar mata.