• ClipSaver
  • dtub.ru
ClipSaver
Русские видео
  • Смешные видео
  • Приколы
  • Обзоры
  • Новости
  • Тесты
  • Спорт
  • Любовь
  • Музыка
  • Разное
Сейчас в тренде
  • Фейгин лайф
  • Три кота
  • Самвел адамян
  • А4 ютуб
  • скачать бит
  • гитара с нуля
Иностранные видео
  • Funny Babies
  • Funny Sports
  • Funny Animals
  • Funny Pranks
  • Funny Magic
  • Funny Vines
  • Funny Virals
  • Funny K-Pop

Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban Najeriya #3 скачать в хорошем качестве

Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban Najeriya #3 2 года назад

скачать видео

скачать mp3

скачать mp4

поделиться

телефон с камерой

телефон с видео

бесплатно

загрузить,

Не удается загрузить Youtube-плеер. Проверьте блокировку Youtube в вашей сети.
Повторяем попытку...
Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban  Najeriya #3
  • Поделиться ВК
  • Поделиться в ОК
  •  
  •  


Скачать видео с ютуб по ссылке или смотреть без блокировок на сайте: Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban Najeriya #3 в качестве 4k

У нас вы можете посмотреть бесплатно Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban Najeriya #3 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:

  • Информация по загрузке:

Скачать mp3 с ютуба отдельным файлом. Бесплатный рингтон Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban Najeriya #3 в формате MP3:


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru



Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban Najeriya #3

Janar Yakubu Gowon shi ne shugaban ƙasar Najeriya na uku. Shi ne mutum mafi ƙarancin shekaru da ya mulki Najeriya, inda ya zama shugaban ƙasa ya na da shekaru 31 da watanni tara a duniya. Kuma shi yafi kowa daɗewa kan karaga cikin waɗanda suka mulki Najeriya sau ɗaya, domin kuwa ya shekara tara a kan gadon mulki daga 1966 zuwa 1975. A zamaninsa ne jihar Gabas ta ɓalle inda ta zama ƙasar Biafra. Shi ya jagoranci yaƙin shekaru uku na dawo da Najeriya ƙasa ɗaya. Kuma bayan da aka samu nasara ya shelanta cewa babu wanda ya sha kayi kuma babu wanda ya yi nasara a tsakanin ɓangarorin biyu. A zamaninsa tattalin arzikin ƙasa ya bunƙasa kuma ya yalwatawa al’umma da ayyukan cigaba da kuma jiƙa maƙoshin ƴan ƙasa ta hanyar ƙarin albashi da alawus-alawus. Sai dai kuma ƙusoshin gwamnati sun yi sama-da-faɗi da dukiyar al’umma a zamanin mulkinsa. Bayan da kuma ya karya alƙawarin da ya ɗauka na miƙa mulki ga farar hula, sojoji ƴan uwansa sun yi masa juyin mulki cikin ruwan sanyi a shekarar 1975.

Comments

Контактный email для правообладателей: [email protected] © 2017 - 2025

Отказ от ответственности - Disclaimer Правообладателям - DMCA Условия использования сайта - TOS



Карта сайта 1 Карта сайта 2 Карта сайта 3 Карта сайта 4 Карта сайта 5