У нас вы можете посмотреть бесплатно C++ Arrays Explained in Hausa | Yadda Array Ke Aiki Ga Beginners или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A cikin wannan bidiyon za mu koyi Array a C++ daga farko cikin harshen Hausa. Wannan darasin ya dace sosai ga masu farawa (beginners) da suke son fahimtar yadda ake adana bayanai da yawa a cikin variable ɗaya ta amfani da Array. Za ku koyi: ✔ Menene Array a C++ ✔ Dalilin amfani da Array ✔ Yadda ake ƙirƙirar Array ✔ Misalai masu sauƙi domin fahimta Idan kana son koyon *C++, Programming, Excel, da sauran fasahohin kwamfuta cikin Hausa**, to wannan channel ɗin **HausaCode Academy* naka ne. Note: akwai mistake da nayi a method one na yadda ake out putting na element din array da na kawo numbers[0] da sauran su, yakamata yazama score ne ba numbers ba. for loop video link: • Factorial Program - Crack Password | #laba... Kar ka manta: 👍 Like 💬 Comment 🔔 Subscribe domin samun sabbin darussa #HausaCodeAcademy #CppInHausa #ProgrammingHausa #LearnCpp #ArrayInCpp