У нас вы можете посмотреть бесплатно Yadda Ake Multiplying Manyan Numbers cikin Sauƙi | Finger Trick или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A cikin wannan bidiyon na HausaCode Academy, za ku koyi yadda ake multiplying manyan numbers cikin sauƙi ba tare da wahala ba. Na nuna muku hanya mai sauƙi ta ninka lambobi masu yawa kamar 86743 × 8145 mataki-mataki. Haka kuma za ku koyi wasu sirrika na lissafi da suke sa multiplication ya zama mai sauƙi sosai. Za mu koyi: • Yadda ake amfani da Finger Trick wajen multiplication • Sirrin multiplying two-digit numbers da suke ƙarewa da 5 • Hanya mai sauri da za ta taimaka wa ɗalibai su warware lissafi cikin sauri Wannan bidiyon zai taimaka wa ɗalibai, malamai, da duk wanda yake son ƙara fahimtar lissafi cikin harshen Hausa. Idan kuna son irin waɗannan darussa na Maths, Programming, Excel, da sauran ilimin fasaha cikin Hausa, ku danna Subscribe domin kar ku rasa sabbin bidiyoyi daga HausaCode Academy. #HausaCodeAcademy #MultiplicationTricks #MathsInHausa #FingerMath #LearnMathFast