У нас вы можете посмотреть бесплатно An Fara Karatu! Daliban 2026 Sun Fara Tafiyar Haddar Al-Qur’ani | Mashru’i na 10 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A yau an fara karatu ga Daliban Shekarar 2026 (Mashru’i na 10) a Mu’assasatu Sheikh Muhammad Rabi’u Litahfizul Qur’an. Shugaban makarantar, Gwani Misbahu Tijjani Rabi’u, shine ya gabatar da talqini da nasiha mai ƙarfi ga sabbin daliban, inda ya jaddada muhimmancin: ikhlasi, hakuri, ladabi, da jajircewa a tafarkin Haddar Al-Qur’ani. Wannan bidiyo yana nuna: ✔ fara karatu a sabuwar shekara ✔ tsari da tarbiyyar dalibai ✔ yanayin koyarwa a Mu’assasah ✔ himma da kulawar malamai 👉 Ku kalla ku amfana, ku yi Subscribe, ku yi Like, sannan ku yi Sharing domin ƙara yaɗa alheri. #MuassasatuSheikhMuhammadRabiu #Daliban2026 #MashruiNa10 #HaddarQuran #IslamicEducation #QuranMemorization #Talqini #GwaniMisbahu