У нас вы можете посмотреть бесплатно Matar da ke zanga-zangar SARS sanye da hijabi – Aisha Yesufu или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Aisha Yesufu na cikin mutanen da suka kwashe shekara da shekaru suna fafutukar ganin an samar da mulki na gari a Najeriya. Sunanta ya kara fitowa fili a lokacin da ta shige gaba wajen fafutukar ganin an ceto 'yan matan makarantar Chibok da mayakan Boko Haram suka sace a 2014. A wannan karon ma, ta taka muhimmiyar rawa a zanga-zangar kyamar SARS inda wani hotonta da ta bijirewa 'yan sanda ya karade shafukan intanet na kasar. Wani abu da ya bambanta ta wajen wannan fafutuka shi ne yadda ake saukin gane ta saboda ko da yaushe tana sanye da hijabi.