У нас вы можете посмотреть бесплатно Sir Ahmadu Bello: Shaidan Gani Da Ido Ya Bayyana Yadda Aka Kashe Shi! | SHAHARA TALK SHOW EP89 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV Sir Ahmadu Bello: Shaidan Tarihi Ya Fadi Yadda Aka Kashe Shi | Eyewitness Account A wannan sabon shirin na SHAHARA TALK SHOW, Najib Mustapha Bawa Tsafe ya tattauna da wani dattijo mai suna Mallam Inuwa Jibril, wanda ya taba aiki a gidan radio da talabijin na kasa a Kaduna a shekarun baya. Mallam Inuwa Jibril ya bada labarin yadda ya yi zamani tare da Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto kuma Firayim Ministan Arewacin Najeriya. Ya bayyana yadda yake cikin media crew da ke rakiyar Sardauna a tafiye-tafiye daban-daban, da kuma yadda suka samu labarin juyin mulkin 1966 wanda ya girgiza Najeriya. A cikin wannan hira mai cike da tarihi: • Ya bada tarihin rayuwarsa tun daga makaranta • Yadda ya fara aiki a Magistrate Court • Yadda ya shiga harkar journalism (jarida) • Yadda aka kawo jawabin shugabannin juyin mulki a gidan radio • Da kuma yadda aka kashe Sir Ahmadu Bello A wani lokaci cikin hirar, Mallam Inuwa Jibril ya kasa rike hawaye yayin da yake tuna wannan lamari mai girgiza tarihi. Ku kalli cikakken shirin domin jin cikakken labarin wannan shaida na tarihi daga wanda ya rayu a lokacin. English Summary In this episode of Shahara Talk Show, Najib Mustapha Bawa Tsafe interviews Mallam Inuwa Jibril, a veteran journalist who once worked with the Nigerian National Radio and Television in Kaduna. He shares his personal experiences working closely with Sir Ahmadu Bello, the Sardauna of Sokoto and the Premier of Northern Nigeria. Mallam Inuwa Jibril explains how he was part of the media crew that traveled with the Sardauna, and how they received the news of the 1966 military coup. In this powerful historical interview, he recounts: His early life and education His time working at a Magistrate's Court How he joined the journalism profession How the coup announcement was broadcast on the radio And what he witnessed about the killing of Sir Ahmadu Bello At one emotional moment during the interview, Mallam Inuwa Jibril breaks down in tears while recalling the tragic event. Watch the full episode to hear this rare eyewitness historical account. Tauraruwar Arewa TV SHAHARA TALK SHOW 🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time) 💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers! --- ❤️ *Join this channel to get access to perks:* / @tauraruwararewatv 📧 *Contact:* tauraruwararewatv@gmail.com #ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #ArewaHistory #HausaPodcast #SirAhmaduBello Join this channel to get access to perks: / @tauraruwararewatv