У нас вы можете посмотреть бесплатно Hanyoyin Koyarwa Na Gargajiya da Na Zamani - Kwas Online da Takardar Shaid или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Hanyoyin Koyarwa Na Gargajiya da Na Zamani Diploma: MANHAJOJI DA HANYOYIN KOYARWA Malami: Ustaz Huzaifah Rabi'u Daura Bayan kallon bidiyon, ana ƙarfafa ku ku yi gwajin darasi domin tantance fahimtarku da kuma samun ci gaba a cikin kwas ɗin. Gwajin yana taimakawa wajen ƙarfafa ilimi da shirin samun takardar shaida. https://aia-academy.net/ha/manhajoji-... Wannan bidiyo yana bayani kan hanyoyin koyarwa na gargajiya da na zamani, tare da bayyana bambance-bambance da muhimmancinsu a fannin ilimi. Darasin yana cikin shirin Diploma na Manhajoji da Hanyoyin Koyarwa, wanda aka tsara domin haɓaka ƙwarewar malamai da masu sha’awar harkar koyarwa. Bidiyon ya dace da malamai, ɗaliban ilimi, da duk masu neman diploma online a fannin koyarwa. Za ku amfana da bayanai masu zurfi kan manhaja, dabarun koyarwa, da hanyoyin inganta koyarwa ta zamani da ta gargajiya.