У нас вы можете посмотреть бесплатно Dabarun Koyarwa Masu Tasiri | Ustaz Huzaifa Rabi'u Daura или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Dabarun Koyarwa Masu Tasiri Diploma: MANHAJOJI DA HANYOYIN KOYARWA Malami: Ustaz Huzaifa Rabi'u Daura https://aia-academy.net/ha/manhajoji-... Shin kana neman hanyoyin da zaka zama malami mai hazaka da kwarewa? A cikin wannan bidiyon, Ustaz Huzaifa Rabi'u Daura zai koya muku Dabarun Koyarwa Masu Tasiri wadanda zasu taimaka muku wajen jan hankalin dalibai da sanya su son karatu. Wannan darasi wani bangare ne na Diploma a kan Manhajoji da Hanyoyin Koyarwa daga AIA Academy. Za ku koyi yadda ake amfani da sabbin dabarun koyarwa na kimiya don tabbatar da cewa kowane dalibi ya amfana da abin da kuke koyarwa a aji. Kada ku bari wannan dama ta wuce ku, ku kalli bidiyon har karshe don ganin canji a tsarin koyarwarku.