У нас вы можете посмотреть бесплатно Tukunyar Zamani | Girkin gargajiya da salon zamani! 🍽️🔥 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Sabon shirin girke girke zai fara nan ba da daɗewa ba, inda muke ɗaukar abincinmu na gargajiya mu saka masa ɗan zamani. 🍲✨🌽🍛. Ba girki kaɗai ba. Za mu rika ba da shawarwari masu sauƙi kan yadda zaky buɗe, kuma ku tafiyar da kasuwancin gidan abinci cikin nasara 💼🔥 Idan kuna son abincin Hausa, sabbin dabarun girki, ko kuna da burin buɗe restaurant, wannan shiri naku ne ❤️🍴. 📺 Zai fara nan ba da daɗewa ba. Ku kasance tare da mu! #HausaCookingShow #ArewaKitchen #ModernHausaDishes #ArewaCuisine #HausaFood #GourmetHausa #ArewaChef #FoodBusinessTips #RestaurantBusinessNG #ArewaEntrepreneurs #NorthernNigerianRecipes