У нас вы можете посмотреть бесплатно Ana Siyar Da Kosai A Kasar Brazil | Alhaji Shehu Umar или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A shirin Mabudi na wannan mako, mun karbi kabuncin Alhaji Shehu Umar, shahararren matafiyi da ya kai ziyara ƙasashe da dama a duniya, a inda ya bayyana mana abubuwan ban mamaki da ya gani a kasashen da ya je fiye da 35. Alhaji Shehu Umar ya yi bayani kan yadda a Najeriya zaka ga mutum yana da digiri uku, amma duk da haka yana karya dokokin tuki. Wannan shirin zai sa ka yi tunani, ka yi wa kanka tambayoyi masu mahimmanci game da ilimi, aiki, da makomar Najeriya. 👉 Kada ka manta ka yi mana like, subscribe, sannan ka yi sharing domin wasu su amfana.