У нас вы можете посмотреть бесплатно CUTAR DAMUWA (DEPRESSION): TA BAKIN MUTANEN GARI DA KWARARRU или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Cutar Damuwa ko "depression" a turance matsale ce da ta zama ruwan dare game duniya. Tana kai ga cututtuka iri iri. Wasu ma idan abin ya ci tura, sai su ga zaman su a duniya ba shi da wani anfani. Sabo da haka sai su yi kokarin daukar ransu da kansu. Bincike ya nuna mutane da dama na fama da wannan matsala a mataki da ban da ban. Amma akasarin mutane ba su san da hakan ba. A wannan bidiyo, na yi kokarin jin ta bakin mutanen gari da ma kwararre a kan matsalar cutar damuwa, silar ta, da ma hanyoyin da za mu bi mu mamagance ta. _______________________________________________________________________ TWITTER: / misbahuelhamza INSTAGRAM: / misbahuelhamza FACEBOOK: / elhamzamisbahu