У нас вы можете посмотреть бесплатно Abin da ba ku sani ba kan kasuwar dabbobi mafi girma a arewacin Najeriya или скачать в максимальном доступном качестве, которое было загружено на ютуб. Для скачивания выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Kasuwancin dabbobi na daga cikin mafi albarka da kawo riba a yanin arewa maso gabashin Najeriya, inda mutane da gwamnatoci ke samun miliyoyin naira a kullum. A jihar Adamawa da ke arewa maso gabas, babbar kasuwar dabbobi ta Mubi na daga cikin uku mafiya girma inda masu saye da sayar wa ke zuwa daga dukkan sassan kasar da Kamaru har ma da Jamhuriyyar Tsakiyar Afirka. Makiyaya na shafe kusan mako daya daga kasashen da aka ambata inda suke kawo dabbobinsu kasuwar dabobi ta Mubi, wajen da ya zama cibiyar kasuwanci a karamar hukumar Yola ta kudu. Salihu Adamu na BBC ya ziyarci kasuwar kuma ya duba tasirin tattalin arziki a can.