У нас вы можете посмотреть бесплатно TUNA BAYA: Rikicin ƴan Shi’a da Sojoji da ya haddasa gaba tsakaninsu da Buhari или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A cikin wannan bidiyo mai cike da tarihi da bincike, za mu waiwayi rikicin da ya ɓarke tsakanin ƴan Shi’a da sojojin Najeriya a shekarar 2015 a garin Zaria – rikicin da ya bar tarihi mai raɗaɗi a tsakanin mabiya Shaikh Ibrahim Zakzaky da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Za mu duba musabbabin rikicin, irin yadda aka gudanar da farmakin, adadin rayukan da suka salwanta, da kuma martanin da gwamnatin Buhari ta bayar. Haka kuma za mu bayyana yadda wannan rikici ya jefa gwamnati cikin suka daga ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam na cikin gida da na ƙasashen waje. Ku biyo mu domin jin cikakken bayani da haske kan wannan babbar fitina da ta girgiza Najeriya.