У нас вы можете посмотреть бесплатно "Suratul Balad: Gwajin Rayuwa da Sirrin Ceto | Wa'azi Mai Tabbatar da Gaskiyar Tafarkin Allah" или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Suratul Balad na koyar da cewa duniya ba wurin jin dadi bane, sai dai gwaji da kokari. Wannan wa'azi ya yi tsokaci kan yadda Allah Ya halicci mutum cikin wahala, da yadda zai tsira ta hanyar yin ayyukan alheri kamar taimakon marayu da miskinai. Wannan darasi ne mai motsa zuciya da karfafa tunani. Abubuwan da wa'azin ya kunsa: Fassarar Suratul Balad da cikakken bayani Ma'anar “Al-‘Aqabah” da yadda ake wuce ta Muhimmancin taimako, tausayi da tsoron Allah Rayuwa a matsayin jarabawa daga Ubangiji kada ka manta Ka yi Subscribe domin samun karin ilimi daga Qur’ani Ka Like idan ya taba zuciyarka Kayi share wa'azin zuwa ga abokai da dangi don su amfana #waazi #hausa #kano #malam #yakuba #arewa #duet