У нас вы можете посмотреть бесплатно Ba Mu Amince Da Sabon Shugaban INEC Ba!” Inji Dan Auta 😳 | SHAHARA TALK SHOW EP.87 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV 🟢 A wannan shirin na Shahara Talk Show – Episode 87, Najib Mustapha Bawa Tsafe ya tattauna da wani ɗan siyasa Mallam Dan Auta Muhammad. Sun tattauna kan batun sabon shugaban INEC da Mr. President ya naɗa, da kuma yadda wasu ‘yan Najeriya ke bayyana ra’ayoyinsu game da wannan naɗin. A cikin hirar, Mallam Dan Auta ya bayyana dalilan da ya sa shi da wasu mutane ba su amince da sabon shugaban INEC ba, tare da kawo hujjoji da mahangarsu game da siyasar Najeriya da makomar zaɓe. Wannan tattaunawa ta taɓo muhimman batutuwa da suka shafi: Siyasar Najeriya Hukumar INEC Ra’ayoyin jama’a kan sabbin naɗe-naɗe Makomar zaɓe a Najeriya Ku kalli cikakken shirin domin jin cikakken bayani daga bakin baƙon mu. Kada ku manta ku yi Subscribe, ku yi Like, ku kuma raba shirin domin sauran mutane su amfana. 📺 Tauraruwar Arewa TV 🎙 Shahara Talk Show 🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time) 💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers! --- ❤️ *Join this channel to get access to perks:* / @tauraruwararewatv 📧 *Contact:* tauraruwararewatv@gmail.com #ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #ArewaTalkShow #HausaTalkShow #INEC #NigeriaPolitics Join this channel to get access to perks: / @tauraruwararewatv