У нас вы можете посмотреть бесплатно Tarihin Janar Ibrahim Babangida: Shugaban Najeriya #8 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Janar Ibrahim Badamasi Babangida na daya daga cikin shugabannin Najeriya masu karfin fada aji har bayan saukarsu daga mulki. Ya kawo sauye-sauye a tsarin tafiyar da gwamnati da ma harkokin siyasa baki daya. Kodayake ya samar da muhimman abubuwan cigaban kasa amma an fi tuna mulkinsa da shirin SAP na matse bakin aljihun gwamnati. Ya kuma yi kaurin suna wurin tufka da warwara da har ta kai ana yi masa lakabi da Maradona, sunan wani dan kwallon Argentina da ya shahara kan yanka a filin wasa. Bayan da ya sauka daga mulki ya yi yunkurin komawa a matsayin farar hula amma bai samu nasara ba. Sai dai kusan duk gwamnatin da aka kafa bayan saukarsa da sa hannunsa ko sahhalewarsa a ciki.